by Ahmad sani | Nov 12, 2024 | Hausa
Idan da za ka tara mutum 10 da rayuwarsu ba ta tafiya yadda yakamata, da wuya ace 7 ko 8 ba su ba ka uzuri irin wannan ba; gwamanti ta ƙi taimaka mana, ƴan siyasa sun lalata ƙasar, dangi ba sa taimako, ba wanda ya ba ni jari, ina da dabaru da yawa amma Ƙasar ce sai a...
by Ahmad sani | Sep 7, 2024 | Hausa
Daga Zarah A ZamsarfTasiri da yanayin irin al’ummar da muke rayuwa cikinta na ɗaya daga cikin abubuwan da ke danƙwafar tare da taka rawa sosai a kan lalacewar al’amurran mutanenmu. Ina so na yi magana a kan yanayin takura, tsangwama, kyara da tsanar da...
by Ahmad sani | Aug 17, 2024 | Hausa
Akwai wani bawan Allah a zamanin baya da Allah ya azurta shi da yara guda goma sha biyu (12). Sai ya zamanto ya fi son ɗaya daga cikin yaran nasa. Wannan soyayya da ja a jiki da yake nuna masa sai ta harzuƙa sauran yan’uwansa suka dinga zargin uban da rashin yi musu...
by Jidda Yunus | Jul 16, 2024 | English
Written by Maryam Abdurrahman Nigeria we hail theeOur own dear native landThough tribes and tongue may differIn brotherhood we standNigerians all, are proud to serveOur sovereign Motherland.Our flag shall be a symbolThat truth and justice reignIn peace or battle...
by Ahmad sani | Jul 13, 2024 | Hausa
Daga cikin taimakon da Allah ya min shi ne ban jima a ƙasa ba bayan kammala karatuna na kama aiki (Allah abun godiya). Amma tun kafin lokacin ina lura da waɗanda suka riga mu kammalawa da kuma irin halin da suke shiga a wannan tsakanin, don haka na ɗan ɗauki lokaci...
by Jidda Yunus | Jul 9, 2024 | Hausa
Yana daga falalar Ubangiji ya samar da bacci cikin rayuwar ɗan’adam kamar yadda yake cewa cikin Alƙur’ani mai girma:وَمِنْ ءَايَٰتِهِۦ مَنَامُكُم بِٱلَّيْلِ وَٱلنَّهَارِ وَٱبْتِغَآؤُكُم مِّن فَضْلِهِۦٓ إِنَّ فِى ذَٰلِكَ لَأَيَٰتٍ لِّقَوْمٍ...
by Jidda Yunus | Jul 6, 2024 | English
Written by Maryam AbdurrahmanPawpaw (Carica papaya) is one of the most common fruits from the herbaceous plants belonging to the papaya family. Papaya contains Vitamin A and Vitamin C. A small fruit of papaya provides about 95.6 milligrams (mg) of Vitamin C which...
by Jidda Yunus | Jul 6, 2024 | Hausa
Daga U.A. IMAMFitowa ta farkoMalam shankiɗi mai littafin (Adwa’ul Bayan), Allah ya yi masa rahama, yana cewa a ƙarkashin faɗarsa maɗaukaki: “sannan muka gadar da littafin ga waɗanda muka zaɓa daga cikin bayinmu, daga cikin su akwai mai zaluntar kansa kuma daga...
by Ahmad sani | Jul 1, 2024 | Hausa
“Ɗabi’a ce mai matuƙar kyau mu dinga lura da yadda mutane suke ɗaukarmu. Wannan ba wani abu ba ne a game da mutum. Muna son jin mu kusa da mutane kuma muna damuwa da halin da suke ciki, a bisa wannan dalilin muke lura da yadda suke tunani game da mu da kuma yadda...
by Ahmad sani | Jun 30, 2024 | Hausa
Ya zo a tarihin sahabbai cewa, Annabi tsira da aminci su tabbata gare shi ya haɗa ƴan’uwantaka tsakanin mutanen madina da muhajirai lokacin da aka yi hijira. Mutanen Madinan sun kasance duk wanda aka haɗa su da shi su kan raba dukiyarsu da gidajensu wasu ma har da...