by Ahmad sani | Dec 15, 2024 | Hausa
A ƴan shekarun nan, ana ƙara samun yawaitar jumlar nan ta zamto kamar yayi wato “Bi abun da kake so” wacce take nufin ka mayar da abun da kake ƙauna sana’arka, aiki ko karatunka.Akwai saɓani da yawa tsakanin mutane, tun daga kan masu bincike kan halayyar ɗan’adam da...
by Ahmad sani | Dec 10, 2024 | Hausa
A kashi na farko na wannan rubutun, na bayyana wasu halaye guda uku (3) cikin shida (6) da na ce tilas kowanne matashin bahaushe ya runguma daga yau. A wannan kashin zan ƙarasa mana ragowar ukun, domin karanta ukun farkon sai ku danna nan, don samun kyakkyawar...
by Ahmad sani | Dec 1, 2024 | Hausa
A yadda rayuwa take sauyawa yanzu, samun kanka a wannan zamanin a matsayin matashin bahaushe yana cike da ƙalubale. Sanin cewa halaye masu kyau da za a juri yin su yau da gobe suna iya canja rayuwa yana da matuƙar amfani.A wannan lokacin matashi yana buƙatar ya nutsu...
by Ahmad sani | Nov 20, 2024 | Hausa
Akwai wani bawan Allah mai himma da son addini, sai dai ya gaza a wasu dabaru na hulɗa da mutane. Watarana ya kama hanya zai je sallahr azuhur a masallaci cikin shauƙin son yin sallahr da kuma girmama addini. Ya na sauri don kada a tada iƙama bai karasa ba.A kan...
by Ahmad sani | Nov 12, 2024 | Hausa
Idan da za ka tara mutum 10 da rayuwarsu ba ta tafiya yadda yakamata, da wuya ace 7 ko 8 ba su ba ka uzuri irin wannan ba; gwamanti ta ƙi taimaka mana, ƴan siyasa sun lalata ƙasar, dangi ba sa taimako, ba wanda ya ba ni jari, ina da dabaru da yawa amma Ƙasar ce sai a...
by Ahmad sani | Sep 7, 2024 | Hausa
Daga Zarah A ZamsarfTasiri da yanayin irin al’ummar da muke rayuwa cikinta na ɗaya daga cikin abubuwan da ke danƙwafar tare da taka rawa sosai a kan lalacewar al’amurran mutanenmu. Ina so na yi magana a kan yanayin takura, tsangwama, kyara da tsanar da...
by Ahmad sani | Aug 17, 2024 | Hausa
Akwai wani bawan Allah a zamanin baya da Allah ya azurta shi da yara guda goma sha biyu (12). Sai ya zamanto ya fi son ɗaya daga cikin yaran nasa. Wannan soyayya da ja a jiki da yake nuna masa sai ta harzuƙa sauran yan’uwansa suka dinga zargin uban da rashin yi musu...
by Jidda Yunus | Jul 16, 2024 | English
Written by Maryam Abdurrahman Nigeria we hail theeOur own dear native landThough tribes and tongue may differIn brotherhood we standNigerians all, are proud to serveOur sovereign Motherland.Our flag shall be a symbolThat truth and justice reignIn peace or battle...
by Ahmad sani | Jul 13, 2024 | Hausa
Daga cikin taimakon da Allah ya min shi ne ban jima a ƙasa ba bayan kammala karatuna na kama aiki (Allah abun godiya). Amma tun kafin lokacin ina lura da waɗanda suka riga mu kammalawa da kuma irin halin da suke shiga a wannan tsakanin, don haka na ɗan ɗauki lokaci...
by Jidda Yunus | Jul 9, 2024 | Hausa
Yana daga falalar Ubangiji ya samar da bacci cikin rayuwar ɗan’adam kamar yadda yake cewa cikin Alƙur’ani mai girma:وَمِنْ ءَايَٰتِهِۦ مَنَامُكُم بِٱلَّيْلِ وَٱلنَّهَارِ وَٱبْتِغَآؤُكُم مِّن فَضْلِهِۦٓ إِنَّ فِى ذَٰلِكَ لَأَيَٰتٍ لِّقَوْمٍ...