by Ahmad sani | Dec 31, 2024 | Hausa
A gaba ɗayan rayuwata, ina kallon ta inda na bambanta da mutane sosai, wannan bambancin har ya sa a da nake tunanin anya daidai nake kuwa. Sai daga baya nake gane cewa tabbas daidai nake, kawai na zaɓi na yi iya abun da nake ganin ya dace da ni ne a rayuwata, ba tare...
by Ahmad sani | Dec 31, 2024 | Hausa
Ina zaune labarin wani mariri ko gada ce (oho) da na taɓa karantawa a wani littafin Hausa shekaru da dama ya faɗo min, ba zan iya tuna cikakken labarin ba kuma ba na kusa da littafin bare na duba, amma ga shigen yadda abun yake. Wani mariri ne ya je shan ruwa a bakin...
by Ahmad sani | Dec 22, 2024 | Hausa
A lokacin da muke makaranta, kullum muna sa wa a ranmu cewa gobe in mun tashi muna da aji kaza da kaza, muna da jinga, jarrabawa, gwaji ko shiga kasuwa, kai har ma da wanki da girki duk ba ma barin su a baya a lissafinmu.Bayan mun gama makaranta idan aiki muke mun san...
by Ahmad sani | Dec 15, 2024 | Hausa
Idan mai karatu yana biye, zai iya kiyaye bayanai sun riga da sun gabata a kashi na farko kan kason mutane ma su surutu, yanzu zan ɗaura a kan masu shiru. Ɗan-baiwa Nau’i na gaba wanda shi ne na farko cikin mutane shiru-shiru shi ne “Ɗan-baiwa”, waɗannan su ne irin...
by Ahmad sani | Dec 15, 2024 | Hausa
Na fara damuwa da son sanin ni wanne irin mutum ne fiye da shekaru 8 da suka wuce. Ba ni kaɗai ba, mutane da yawa suna jin daɗi in suka ga suna gane bambance-bambancen da ke tsakanin mutane. Da fari na ɗauka mutum iri na ni kaɗai ne, domin duk mutanen da nake kewaye...
by Ahmad sani | Dec 15, 2024 | Hausa
A ƴan shekarun nan, ana ƙara samun yawaitar jumlar nan ta zamto kamar yayi wato “Bi abun da kake so” wacce take nufin ka mayar da abun da kake ƙauna sana’arka, aiki ko karatunka.Akwai saɓani da yawa tsakanin mutane, tun daga kan masu bincike kan halayyar ɗan’adam da...
by Ahmad sani | Dec 10, 2024 | Hausa
A kashi na farko na wannan rubutun, na bayyana wasu halaye guda uku (3) cikin shida (6) da na ce tilas kowanne matashin bahaushe ya runguma daga yau. A wannan kashin zan ƙarasa mana ragowar ukun, domin karanta ukun farkon sai ku danna nan, don samun kyakkyawar...